L. Kid 26:23-26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

23. Kabilar Issaka ke nan bisa ga iyalansu, da Tola, da Fuwa,

24. da Yashub, da Shimron.

25. Waɗannan su ne iyalan kabilar Issaka. Yawansu ya kai mutum dubu sittin da huɗu da ɗari uku (64,300).

26. Kabilar Zabaluna ke nan bisa ga iyalansu, Sered, da Elon, da Yaleyel.

L. Kid 26