L. Kid 26:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙasa kuwa ta buɗe ta haɗiye su tare da Kora. Wuta kuma ta cinye sauran mutanen ƙungiyar, mutum ɗari biyu da hamsin suka mutu. Suka zama abin faɗakarwa.

L. Kid 26

L. Kid 26:6-19