L. Kid 25:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya bi Ba'isra'ilen, har zuwa ƙuryar alfarwar, ya soke dukansu biyu, Ba'isra'ilen da macen, har ya sha zarar macen. Da haka aka tsai da annoba daga Isra'ilawa.

L. Kid 25

L. Kid 25:4-10