L. Kid 24:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah ne ya fisshe su daga Masar,Kamar kutunkun ɓauna yake a gare su,Yakubu zai cinye maƙiyansa,Zai kakkarya ƙasusuwansu, ya mummurɗe kibansu.

L. Kid 24

L. Kid 24:2-18