L. Kid 24:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Faɗar wanda yake jin faɗar Allah,Wanda ya san hikimar Maɗaukaki,Wanda yake ganin wahayin Mai Iko Dukka,Yana durƙurshe, amma idanunsa a buɗe suke.

L. Kid 24

L. Kid 24:6-20