L. Kid 24:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bal'amu ya ce wa Balak, “Yanzu fa, zan koma wurin mutanena. Ka zo in sanar maka da abinda mutanen nan za su yi wa mutanenka nan gaba.”

L. Kid 24

L. Kid 24:5-23