L. Kid 24:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Balak ya husata da Bal'amu, ya tafa hannunsa ya ce wa Bal'amu, “Na kirawo ka don ka la'anta maƙiyana, amma ga shi, har sau uku kana sa musu albarka.

L. Kid 24

L. Kid 24:1-11