L. Kid 23:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bal'amu kuwa ya faɗi jawabinsa, ya ce“Tun daga Aram Balak ya kawo ni,Shi Sarkin Mowab ne daga gabashin duwatsu.‘Zo, la'anta mini Yakubu,Zo, ka tsine wa Isra'ila!’

L. Kid 23

L. Kid 23:1-12