L. Kid 23:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ubangiji ya sadu da Bal'amu, sai Bal'amu ya ce wa Ubangiji, “Na riga na shirya bagadai bakwai, na kuwa miƙa bijimi guda da rago guda a kan kowane bagade.”

L. Kid 23

L. Kid 23:1-5