L. Kid 23:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, jama'ar Isra'ila tana kama da ƙaƙƙarfan zaki,Ba zai kwanta ba sai ya cinye ganimarsa.Ya lashe jinin waɗanda ya kashe.”

L. Kid 23

L. Kid 23:21-27