L. Kid 23:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bai ga mugunta ga Yakubu ba,Bai kuma ga wahala a Isra'ilawa ba.Ubangiji Allahnsu yana tare da su,Suna sowar murna domin shi sarkinsu ne.

L. Kid 23

L. Kid 23:17-28