L. Kid 22:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da jakar ta ga mala'ikan Ubangiji yana tsaye kan hanya da takobi zare a hannunsa, sai ta kauce daga hanya, ta shiga saura. Bal'amu kuwa ya buge ta don ya komar da ita a hanyar.

L. Kid 22

L. Kid 22:18-26