L. Kid 22:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Bal'amu ya amsa ya ce wa barorin Balak, “Ko da a ce Balak zai ba ni gidansa cike da azurfa da zinariya, ba zan yi wani abu ko kaɗan saɓanin umarnin Ubangiji Allahna ba.

L. Kid 22

L. Kid 22:8-19