L. Kid 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ƙera maciji da tagulla, ka sarƙafa shi a bisa dirka, duk wanda maciji ya sare shi, idan ya dubi maciji na tagullar, zai rayu.”

L. Kid 21

L. Kid 21:1-10