L. Kid 21:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaitonku, ku mutanen Mowab!Ku masu sujada ga Kemosh kun lalace!Gumakanku sun sa mutane su zama 'yan gudun hijira,Mata kuwa, Sihon, Sarkin Amoriyawa ya kama su.

L. Kid 21

L. Kid 21:20-35