Domin haka mawaƙa sukan ce,“Ku zo Heshbon, bārin sarki Sihon!Muna so mu ga an sāke gina an kuma fanso shi.