L. Kid 21:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa kuwa suka karkashe su da takobi, suka mallaki ƙasarsa tun daga Kogin Arnon zuwa Kogin Yabbok, har zuwa kan iyakar Ammonawa, gama Yahaza ita ce kan iyakar Ammonawa.

L. Kid 21

L. Kid 21:23-27