L. Kid 21:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga Bamot kuma suka tafi kwarin da yake a ƙasar Mowab wajen ƙwanƙolin Dutsen Fisga wanda yake fuskantar hamada.

L. Kid 21

L. Kid 21:15-22