L. Kid 21:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rijiyar da hakimai suka haƙa,Shugabannin jama'a suka haƙa,Da sandan sarauta,Da kuma sandunansu.”Daga cikin jejin suka tafi har zuwa Mattana.

L. Kid 21

L. Kid 21:16-27