L. Kid 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga can suka ci gaba da tafiya zuwa Biyer, wato rijiya wadda Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka tattara mutane wuri ɗaya, zan kuwa ba su ruwa.”

L. Kid 21

L. Kid 21:7-20