L. Kid 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa da Haruna suka bar taron jama'a, suka tafi ƙofar alfarwa ta sujada, suka fāɗi rubda ciki. Ɗaukakar Ubangiji kuwa ta bayyana a gare su.

L. Kid 20

L. Kid 20:1-16