L. Kid 20:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya tuɓe wa Haruna rigunansa na firist ya sa wa Ele'azara ɗan Haruna. Haruna kuwa ya rasu a kan dutsen. Sa'an nan Musa da Ele'azara suka sauko daga kan dutsen.

L. Kid 20

L. Kid 20:26-29