L. Kid 20:22-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai taron jama'ar Isra'ila suka kama tafiya daga Kadesh, suka je Dutsen Hor, a kan iyakar ƙasar Edom. Ubangiji kuwa ya ce wa Musa da Haruna a can,

L. Kid 20

L. Kid 20:18-24