L. Kid 20:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutanen Isra'ila suka amsa musu suka ce, “Ai, za mu bi gwadabe ne kawai, idan kuwa mu da dabbobinmu mun sha ruwanku, sai mu biya, mu dai, a yardar mana mu wuce kawai.”

L. Kid 20

L. Kid 20:9-25