L. Kid 20:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da muka yi kuka ga Ubangiji, Ubangiji kuwa ya ji kukanmu, ya aiko mala'ikansa, ya fisshe mu daga Masar. Ga mu nan a Kadesh, garin da yake kan iyakar ƙasarka.

L. Kid 20

L. Kid 20:8-20