L. Kid 20:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa da Haruna suka sa jama'a su taru a gaban dutsen, sa'an nan Musa ya ce musu, “Ku kasa kunne, ku 'yan tawaye, za mu fito muku da ruwa daga cikin dutsen nan?”

L. Kid 20

L. Kid 20:8-18