L. Kid 2:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Isra'ilawa suka yi dukan abin da Ubangiji ya umarci Musa. Kowa ya yi zango a ƙarƙashin tutarsa, kowa kuma ya yi tafiya cikin jerin kabilarsa.

L. Kid 2

L. Kid 2:33-34