L. Kid 19:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ele'azara, firist, kuwa zai ɗibi jininta da yatsansa, ya yayyafa sau bakwai a wajen alfarwar ta sujada.

L. Kid 19

L. Kid 19:1-8