L. Kid 19:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wannan ita ce ka'ida wadda Ubangiji ya umarta. Ka faɗa wa Isra'ilawa su kawo maka jar karsana, marar lahani, wadda ba ta da wani aibi, wadda ba a taɓa aza mata karkiya ba.

L. Kid 19

L. Kid 19:1-5