L. Kid 18:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku iya cinta ko'ina da kuka ga dama, ku da iyalan gidajenku, gama ladanku ke nan saboda aikin da kuke yi a alfarwa ta sujada.

L. Kid 18

L. Kid 18:26-32