L. Kid 18:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya ce wa Haruna, “Ba za ka gāji kome a ƙasar Isra'ilawa ba, ba ka da wani rabo a cikinta. Ni ne rabonka da gādonka a cikin Isra'ilawa.”

L. Kid 18

L. Kid 18:13-28