L. Kid 17:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka faɗa wa Isra'ilawa su ba ka sanduna, sanda guda daga kowane shugaban gidan kakanninsu, sanduna goma sha biyu ke nan. Ka rubuta sunan kowane mutum a sandansa.

L. Kid 17

L. Kid 17:1-4