L. Kid 16:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce wa Kora da ƙungiyarsa, “Da safe Ubangiji zai nuna mana wanda yake nasa, zai sa wanda yake nasa, wato wanda ya zaɓa, ya sadu da shi a bagade.

L. Kid 16

L. Kid 16:1-2-12