L. Kid 16:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Isra'ilawa duka waɗanda suke kewaye da su suka gudu saboda kururuwansu, suka ce. “Mu mā gudu,kada kuma ƙasa ta haɗiye mu.”

L. Kid 16

L. Kid 16:26-44