L. Kid 16:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai jama'a suka tashi daga inda Kora, da Datan, da Abiram suke zama.Datan da Abiram kuwa suka fito suka tsaya a ƙofar alfarwansu tare da matansu da 'ya'yansu, da 'yan ƙananansu.

L. Kid 16

L. Kid 16:21-30