L. Kid 16:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya husata ƙawarai da gaske, ya ce wa Ubangiji, “Kada ka karɓi hadayarsu. Ban ƙwace ko jakinsu ba, ban kuwa cuce su ba.”

L. Kid 16

L. Kid 16:14-23