L. Kid 15:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tuntu zai zama musu abin dubawa don su riƙa tunawa da dukan umarnan Ubangiji su aikata su, don kada su bi son zuciyarsu, da sha'awar idanunsu yadda suka taɓa yi.

L. Kid 15

L. Kid 15:37-41