L. Kid 15:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan taron jama'a suka kai shi bayan zangon, suka jajjefe shi da duwatsu har ya mutu, kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.

L. Kid 15

L. Kid 15:34-41