L. Kid 15:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin ɓarzajjen hatsinsu na nunan fari sai su yi wainar da za su ɗaga don yin hadaya da amfanin masussuka.

L. Kid 15

L. Kid 15:11-23