L. Kid 15:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a kuma miƙa hadaya ta sha da rabin moɗa na ruwan inabi. Hadaya ce da akan yi da wuta, mai yin ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji.

L. Kid 15

L. Kid 15:4-18