L. Kid 14:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama akwai Amalekawa da Kan'aniyawa a gabanku, za su kashe ku da takobi domin kun bar bin Ubangiji, don haka Ubangiji ba zai kasance tare da ku ba.”

L. Kid 14

L. Kid 14:42-45