L. Kid 14:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dai Joshuwa, ɗan Nun, da Kalibu, ɗan Yefunne, kaɗai ne ba za su mutu ba daga cikin waɗanda suka tafi leƙen asirin ƙasar.

L. Kid 14

L. Kid 14:34-45