L. Kid 14:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me ya sa Ubangiji ya kawo mu a wannan ƙasa, mu mutu da takobi? Matanmu da ƙanananmu za su zama ganima. Ba zai fi mana kyau, mu koma Masar ba?”

L. Kid 14

L. Kid 14:1-10