L. Kid 13:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mun kuma ga manyan mutane a can, wato mutanen Anakawa da suka fito daga Nefilawa. Sai muka ga kanmu kamar fara ne kawai, haka kuwa muke a gare su.”

L. Kid 13

L. Kid 13:31-33