L. Kid 13:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutanen da suka tafi tare da shi suka amsa suka ce, “Ba za mu iya haurawa, mu kara da mutanen ba, gama sun fi mu ƙarfi.”

L. Kid 13

L. Kid 13:24-32