L. Kid 13:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka isa Kwarin Eshkol, sai suka datse reshe guda na nonon inabi da 'ya'ya cunkus. Suka rataya a sanda, mutum biyu suka ɗauka a kafaɗunsu. Suka kuma kawo rumman da ɓaure.

L. Kid 13

L. Kid 13:18-26