L. Kid 13:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ko ƙasar tana da wadata,ko matalauciya ce, ko ƙasar kurmi ce, ko fili. Ku yi jaruntaka, ku ɗebo daga cikin albarkar ƙasar ku kawo.” (Gama lokacin farkon nunan inabi ne.)

L. Kid 13

L. Kid 13:1-29