L. Kid 13:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji kuma ya ce wa Musa,

2. “Ka aiki mutane su leƙi asirin ƙasar Kan'ana wadda nake ba Isra'ilawa. Daga kowace kabila na kakanninsu, ka zaɓi mutum guda wanda yake shugaba a cikinsu.”

L. Kid 13