L. Kid 12:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ubangiji ya ce wa Musa, “Da a ce mahaifinta ne ya tofa mata yau a fuskarta, ba za ta ji kunya har kwana bakwai ba? Bari a fitar da ita a bayan zangon kwana bakwai, bayan haka a shigar da ita.”

L. Kid 12

L. Kid 12:5-16