L. Kid 12:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da al'amudin girgijen ya tashi daga kan alfarwar, sai ga Maryamu ta kuturce, fari fat kamar auduga. Da Haruna ya juya wajen Maryamu, ya ga ta zama kuturwa.

L. Kid 12

L. Kid 12:7-16